Akwai yiwuwar ma’aikata masu samar da wutar lantarki su tsunduma yajin aiki
Matsalar samar da wutar lantarki a Najeriya na iya kara kamari daga ranar Laraba yayin da kungiyar ma’aikatan ta umurci ma’aikatan da ke aikin samar da wutar lantarki da su yi watsi da kayan aikin tare da fara yajin aiki na dindindin kan batutuwan da suka shafi ma’aikata da kamfanin dakon wutar lantar na kasa … Continue reading Akwai yiwuwar ma’aikata masu samar da wutar lantarki su tsunduma yajin aiki
Copy and paste this URL into your WordPress site to embed
Copy and paste this code into your site to embed