Hukumar zaben kasar Chadi ta bayyana cewa shugaban kasar na riƙon ƙwarya Mahamat Idriss Deby Itno ne ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a...
Majalisar dattawan Kasar nan ta amince da dokar hukuncin kisa kan masu safarar miyagun kwayoyi a kasar. Wannan ya biyo bayan nazarin rahoton kwamitocin da ke...
Babbar Kotun Jihar Kano ta sake zama domin sauraren shari’ar daukaka karar da Abduljabbar Kabara da ke kalubalantar hukuncin Babbar Kotun Musulunci da ta yanke masa...
Babbar Kotun Tarayya ta ba da belin tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama Hadi Sirika da ’yarsa Fatimah da wasu biyu a kan Naira miliyan 100 kowannensu....
An kama wani dan shekara 71 bisa zargin yin lalata da ’yar wani magidanci da ke haya a gidansa ’yar shekaru 14, har ta samu juna...
Mahaifiyar yaran da abokin mahaifinsu ya yi luwadi da su a Kano ta sake maka shi a kotu bayan mahaifinsu ya amince an kashe maganar...
Wani mutum mai shekaru 40 ya aika matarsa lahira saboda za ta je ganin danta a gidan mijinta na fari. Magidancin ya caka wa matar tasa almakashi...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar yin gwajin lafiya kafin aure, wacce take umartar dukkan masu niyyar yin aure da su...
Ma’aikatar lafiya ta Saudiyya ta fitar da sanarwar wani mutum da ya gamu da ajalinsa yayin da wasu 75 kuma aka kai su asibiti, bayan cin...
Mazauna wasu ƙauyuka 10 a Karamar Hukumar Giwa ta Jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda harin ’yan ta’adda masu satar mutane. Da dama daga...