Ministan Tsaron Najeriya, Christopher Musa, ya bayyana cewa Amurka na bai wa sojojin ƙasar bayanan sirri na kai-tsaye da hotunan tauraron ɗan Adam domin gano tare...
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya buƙaci mambobin kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar APC da ƙungiyar Rainbow Coalition da su tabbatar...
Dan rajin kare haƙƙin bil’adama kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027, Omoyele Sowore, ya yi kira da a halatta noman da sayar da tabar...
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alkawarin magance...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar ƙarin sojoji 28,000 da ’yan sanda 50,000 domin ƙarfafa tsaro da yaƙi da matsalar rashin tsaro a...
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya zargi hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC da shirin kama shi kafin...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya zargi ƙungiyar Kwankwasiyya da ƙirƙirar labarin kai wa ayarin motocin magoya...