Connect with us

Featured

INEC ta sanya ranar bayyana makomar Pantami, Gwarzo da Adebutu

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) za ta yanke hukunci kan makomar Isa Pantami, Aminu Abdussalam Gwarzo, Ladi Adebutu da wasu ’yan takara a ranar 29 ga Oktoba, 2026, bayan samun korafe-korafe kan cire sunayen wasu ’yan takara daga jerin da jam’iyyunsu suka miƙa mata gabanin zaɓen 2027.

Majiyoyi a hukumar sun shaida wa jaridar Daily Trust cewa za a tattauna kan ƙorafe-ƙorafen a taron hukumar da aka tsara gudanarwa ranar Alhamis, 29 ga Oktoba. Taron zai duba matsalolin da ’yan takarar da abin ya shafa suka gabatar.

Read Also : An fitar da matar da ta shigo da Ebola Najeriya zuwa Switzerland

Daga cikin waɗanda abin ya shafa akwai tsohon Ministan Sadarwa, Isa Pantami na jam’iyyar PDP, Aminu Abdussalam Gwarzo na NDC da Ladi Adebutu na PDP. Jam’iyyun sun zargi INEC da cire sunayen ’yan takararsu ba bisa ƙa’ida ba.

Sai dai hukumar ta ce za ta binciki korafe-korafen kafin yanke hukunci na ƙarshe. Matakin zai fayyace matsayar hukumar kan ƙorafe-ƙorafen da suka shafi cire sunayen ’yan takarar gabanin babban zaɓen shekarar 2027.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet