Connect with us

Featured

Har yanzu INEC ba ta tabbatar da takarar Gwarzo ba

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta yi watsi da ƙorafe-ƙorafen Ladi Adebutu, ɗan takarar gwamnan Jihar Ogun na jam’iyyar PDP, da Aminu Abdussalam Gwarzo, ɗan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar NDC, yayin da ta amince da takarar Isa Ali Pantami a Jihar Gombe.

Wata majiya daga hukumar ta shaida wa jaridar The PUNCH cewa an ƙi amincewa da ƙorafin Adebutu ne saboda ba a saka sunansa cikin jerin sunayen ƴan takarar da jam’iyyar PDP ta miƙa wa INEC tun farko ba.

Read Also : Kano : Kwamitin kar-ta-kwana mai yaki da shaye-shaye da fadan daba ya kama ‘Malam Keya’ bisa zargin jagorantar kungiyoyin ƴan daba a Dala

Game da Gwarzo kuwa, majiyar ta ce da an amince da takararsa, amma wani umarnin wucin-gadi da Kotun Tarayya ta bayar ya hana INEC wallafa sunansa. Ta ƙara da cewa makomar takararsa za ta dogara ne da sakamakon shari’ar da ake yi kan lamarin.

A sanarwar da INEC ta fitar, hukumar ta ce ta amince da ƙorafe-ƙorafe 66, yayin da ta ƙi 64. Daga cikin ƙorafe-ƙorafe 69 kan zaɓen gwamna, an amince da 41, aka ƙi 28, yayin da daga cikin 61 na majalisun jihohi, aka amince da 25, aka ƙi 36.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet