Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya samu wata dama ta musamman ta shiga cikin Ka’abah mai alfarma a birnin Makka, yayin da yake kasar Saudiyya domin...
A ranar Alhamis 29 ga Oktoba, Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja zuwa birnin Makka na ƙasar Saudiyya, domin gudanar da ibadar Umrah. Mai...
Babban Kwamandan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Malam Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce shi ba ɗan siyasa ba ne kuma ba zai yi wa wani...
Mahukuntan Kwalejin Nazarin Addinin Musulunci da Koyon Shari’a ta Aminu Kano (AKCILS) sun musanta jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa suna hana ɗalibai...
Allah ya yi wa Babban Sakataren Majalisar Ƙoli kan Harkokin Shari’ar Musulunci a Najeriya, Mallam Nafiu Baba-Ahmed, rasuwa bayan doguwar jinya. Ya rasu ne ranar Talata...
Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta sanar da cewa Saudiyya ta amince da ƙarin gurbin kujerun aikin Hajji 10,000 ga Najeriya a shekarar 2027, lamarin da...
Shugaban ɗarikar Ƙadiriyya a Afirka, Sheikh Qaribullah Sheikh Nasiru Kabara, ya bayyana goyon bayan ƙungiyar ga yunƙurin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman wa’adi na biyu...