Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ta bai wa Maryam Ibrahim Dan’Azumi kyautar N20m domin tallafa mata wajen karatunta, bayan da ta lashe gasar karatun Alƙur’ani ta...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta rufe Masallacin Juma’a na Sheikh Musa Lukuwa da ke Mabera, har sai baba ta gani, tare da kafa kwamitin malaman addini domin...
Majalisar Ƙoli ta Harkokin Musulunci ta Najeriya, NSCIA, ta nuna damuwa kan abin da ta kira alamun nuna wariyar addini a shari’ar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir...
Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad (Dan Malikin Garo) ya taya gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf da al’ummar jihar Kano...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana Talata, 1 ga Satumba, 2026, a matsayin ranar hutu domin bai wa mazauna jihar damar gudanar da bikin Takutaha. Bikin Takutaha...
Malaman addinin Musulunci da shugabannin addini sama da 500 daga jihohi 19 na Arewacin Najeriya da Abuja sun bayyana goyon bayansu ga tazarcen Shugaban Ƙasa Bola...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya naɗa Sarkin Rano, Ambasada Muhammad Isa Umar, a matsayin Amirul Hajj na jihar Kano a aikin Hajjin shekarar 2027....
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 25 ga Agusta 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Maulidin Annabi Muhammad SAW. Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne...
Maryam Danazimi Ibrahim daga Najeriya ta lashe kyautar Naira miliyan 120, kwatankwacin Riyal 300,000 na Saudiyya, bayan ta zo ta farko a rukunin mata a gasar...
Hukumar Alhazai ta Najeriya, NAHCON, ta ce ta zaɓi tare da amincewa da kamfanonin jiragen sama biyar da za su yi jigilar maniyyatan Najeriya a aikin...