Connect with us

Featured

Zai fi min sauki a kulleni a gidan yari da a raba ni da wayata – Dangote

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce zai masa sauki a kulle shi a kurkuku da a kwace masa wayarsa ta hannu.

Dangote ya bayyana hakan ne a wani taro da aka gudanar a Legas, inda ya gabatar da shirin hangen nesa na kamfaninsa na shekarar 2030. An tambaye shi tsakanin yin mako guda ba tare da waya ba, da kuma ya rasa damar amfani da jirginsa mai zaman kansa.

Read Also : Babu dalilin da zai sa na dawo da tallafin man fetur – Tinubu

Dangote ya ce rasa wayarsa zai fi masa wahala, saboda muhimmancinta a rayuwarsa. Ya bayyana cewa wayarsa na ɗauke da lambobin mutane sama da 13,000.

Ya ƙara da cewa yawan mutanen da yake hulɗa da su ne ya sa lambobin sadarwarsa suka yi yawa. Dangote shi ne shugaban rukunin Dangote, wanda ke da harkokin kasuwanci da suka haɗa da siminti, taki da matatar mai, da sauran su.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet