Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Juma’a 01 ga Mayu a Matsayin Ranar Hutun Ma’aikata

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a 1 ga watan Mayu, 2026 a matsayin hutun ƙasa domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya. Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya sanar da hakan a madadin gwamnati, tare da taya ma’aikatan Najeriya murnar wannan rana.

A cikin wata sanarwa da Sakatariyar dindindin ta ma’aikatar, Magdalene Ajani ta fitar a ranar 29 ga Afrilu, ministan ya yaba wa ma’aikata bisa ƙwazon su da jajircewarsu wajen gina ƙasa. Ya jaddada cewa gudunmawar su na da muhimmanci wajen ci gaba da bunƙasar tattalin arzikin ƙasar.

Haka kuma ya tabbatar da aniyar gwamnati na inganta jin daɗin ma’aikata da tsaro, tare da samar da yanayi mai kyau ga ci gaban tattalin arziki. Ya kuma buƙaci ‘yan ƙasa su kasance masu bin doka da oda, tare da amfani da wannan rana wajen tunawa da muhimmancin haɗin kai da ƙwazo wajen gina ƙasa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet