Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Wani dalibin aji uku na ƙaramar makarantar sakandare (JSS3) a Ummul-Qura Science Academy da ke Azare, ƙaramar hukumar Katagum a jihar...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta musanta batun goyon bayan Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027, a cewarta ƙungiyar ba ta siyasa ba ce. Shugaban...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce rikicin Boko Haram ya lalata gine-ginen makarantu sama da 5,000, tare da sabbaba barin yara kimanin miliyan 2.2...
Dan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya ƙalubalanci gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta fito ta bayyana yadda aka yi amfani da...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta yi barazanar sake fara yajin aikin ƙasa baki ɗaya, idan gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi ba su gaggauta magance matsalolin...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya (ASUU) ta umarci malaman jami’o’i 20 da su fara shirye-shiryen shiga yajin aikin gama-gari, bisa zargin gazawar gwamnatin tarayya da wasu gwamnatocin...
Dangote Cement Plc, Obajana Plant, has deepened its social footprint by distributing educational materials in Lokoja, the Kogi State capital. General Manager, Social Performance Department, Dangote...