The Proprietor of Al-Manan Academy, Hotoro North, Malam Usman Bello, has reaffirmed the school’s commitment to providing quality education and equipping pupils with the knowledge and...
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kai hari Makarantar Sakandiren Gwamnati da ke Opada-Olowa a ƙaramar hukumar Dekina ta Jihar Kogi, inda suka sace...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin jarrabawar WAEC da NECO ga ɗaliban sakandire, domin sake nazari da tuntuɓar masu ruwa da tsaki. Hakan...
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki ƙarin kuɗin jarabawar WAEC da NECO zuwa Naira 50,000 daga shekarar 2027, tare da ƙarin...
Shugaban Karamar Hukumar Rimin Gado, Hon. Muhammad Sani Salisu Jili, ya sake biyan kuɗin rajistar ɗaliban asalin Karamar Hukumar Rimin Gado da ke karatu a School...
Jami’ar Northwest da ke Kano ta kori ɗalibai 34 tare da ɗaukar wasu matakan ladabtarwa bayan nazarin rahoton kwamitin binciken laifukan jarabawa na zangon karatu na...
‘Yan sandan Najeriya sun tabbatar da cewa har yanzu ɗalibai 36 tare da wani ma’aikacin makaranta guda ɗaya na hannun ‘yan bindiga, bayan harin da suka...
Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da gagarumin sauyi a tsarin shirin bautar ƙasa na NYSC, inda za a maye gurbin shugabancin sojoji da na...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sace dalibai bakwai na Kwalejin Fasaha ta Tarayya da ke Kaura Namoda a Jihar Zamfara bayan sun kai...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Farfesa Segun Aina a matsayin sabon shugaban hukumar shirya jarrabawar shiga jami’o’i ta JAMB. Farfesa Aina mai...