Connect with us

Featured

Tinubu Ya Amince Da Ɗaukar Sabbin Sojoji 28,000 Da ’Yan Sanda 50,000

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar ƙarin sojoji 28,000 da ’yan sanda 50,000 domin ƙarfafa tsaro da yaƙi da matsalar rashin tsaro a Najeriya.

Mai magana da yawun kwamitin yaƙin neman zaɓen APC, Dele Alake, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Abuja ranar Lahadi.

Read Also : EFCC na son kama ni kafin zaɓen 2027 – Amaechi

Ya ce ɗaukar sabbin jami’an tsaron na cikin shirin gwamnatin Tinubu na shekaru biyar, wanda ya ƙunshi kafa sababbin rundunonin soji guda huɗu da faɗaɗa cibiyoyin horas da sojoji.

Alake ya ƙara da cewa an kashe sama da ’yan Boko Haram da ’yan bindiga 15,000 cikin shekaru uku na gwamnatin Tinubu, yayin da sama da mayaka 130,000 da iyalansu suka miƙa wuya.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet