Connect with us

Featured

Tinubu bai ciyo bashin Triliyan 120 cikin shekaru uku ba – Fadar Shugaban Kasa

Fadar Shugaban Ƙasar Nijeriya ta yi watsi da ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ci bashin Naira tiriliyan 120 cikin shekaru uku da ya yi yana mulki, tana mai bayyana wannan ikirari a matsayin yaudara da rashin cikakken bayani.

Mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa kan harkokin sadarwa ta zamani, Dada Olusegun, ne ya bayyana hakan a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X ranar Lahadi 08 ga Nuwamba, 2026. Ya ce alkaluman da ake yaɗawa ba su yi la’akari da bashin Naira tiriliyan 22.7 da gwamnatin baya ta karɓa ta hanyar tsarin Ways and Means ba, wanda aka shigar cikin bayanan bashin ƙasa a shekarar 2023.

Read Also : Duk ɗan siyasar da ya baku kuɗi ku karɓa amma ku zaɓi wanda kuke so – Makinde

Olusegun ya kuma ce sauyin tsarin canjin kuɗin waje a shekarar 2023 ya taimaka wajen nuna kamar bashin ƙasar ya ƙaru da Naira tiriliyan 13.4, duk da cewa ba a karɓi sabon bashin dala ba. Ya bayyana cewa bashin Nijeriya ya tashi daga dala biliyan 113.4 a Yunin 2023 zuwa dala biliyan 120.9 a Yunin 2026, wato ƙarin dala biliyan 7.5.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet