Connect with us

Featured

Ya kamata gwamnatin Tinubu ta fito ta bayyana adadin ƴan Najeriya da ta fitar daga talauci – Peter Obi 

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya bayyana adadin ’yan Nijeriya da gwamnatinsa ta fitar daga kangin talauci tun bayan hawanta mulki.

Jaridar Punch ta rawaito cewa Obi ya kuma ƙalubalanci shugaban ƙasar da ya bayyana yawan yaran da ba sa zuwa makaranta da gwamnatinsa ta mayar da su cikin ajujuwan karatu.

Read Also : Buhari ya yi min alkawarin ba ni tikitin takarar shugaban ƙasa na APC a 2022 — Amaechi

Haka kuma, ya buƙaci Tinubu ya bayyana adadin cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko da gwamnatinsa ta gina tare da samar musu da cikakken kayan aiki.

Abin da Peter Obi ke nema shi ne a bayyana wa ’yan Nijeriya takamaiman nasarorin da gwamnati ta samu a waɗannan muhimman fannoni.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet