Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ƙara yawan adadi jihohin da zai ziyarta domin yaƙin neman zaɓensa na 2027 daga 12 zuwa 19, da birnin tarayya...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ɗaukar ƙarin sojoji 28,000 da ’yan sanda 50,000 domin ƙarfafa tsaro da yaƙi da matsalar rashin tsaro a...
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi alƙawarin bayar da kyautar Naira miliyan 10 ga duk wani kansila da ya tabbatar da nasarar jam’iyyar...
Fadar Shugaban Ƙasar Nijeriya ta yi watsi da ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ci bashin Naira tiriliyan 120 cikin shekaru uku da ya yi...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, Haruna Dangyatin, ya bayyana cewa wajibi ne al’ummar jihar su zaɓi Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027. Ya bayyana hakan...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya bayyana adadin ’yan Nijeriya da gwamnatinsa ta fitar daga...
Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa da gwamnatinsa ba ta cire tallafin man fetur ba a lokacin da ta karɓi mulki, da darajar Naira...
Ministan Ilimi na Najeriya, Tunji Alausa, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kammala karatunsa a Jami’ar Chicago State da ke Amurka da digiri mai...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce ya yi addu’ar samun zaman lafiya, hadin kai da wadata ga daukacin ’yan Najeriya, biyo bayan kammala ziyararsa zuwa...
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya kalubalanci Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya zo su yi gasar karatun Alƙur’ani, biyo bayan ziyarar shugaban...