Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya cire Mele Kyari daga shugabancin kamfanin mai na ƙasa NNPCL, inda ya maye gurbinsa da Injiniya Bashir Bayo Ojulari....
Babu wata hujja da za a dogara da ita cewa tallafi ba ya zuwa wajen Talaka wasu ne ke sacewa, man Fetur kaɗai ya isa misali...
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana nasarar Bola Ahmed Tinubu, a matsayin tabbatuwar dimokaradiyya ta gaskiya. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa a ranar...
Dan takarar jam’iyyar APC kuma tsohon Gwamnan Jihar Lagas, Bola Ahmed Tinubu, ya zama zababben shugaban kasar Najeriya. Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa, (INEC) Farfesa Mahmood...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu ya nuna alhini da baƙin cikin kisan da a ka yi wa wasu mabiya...
Wani lauya mazaunin Abuja, Osigwe Momoh, ya maka jam’iyyar APC da kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Bola Tinubu, a gaban babbar kotun tarayya da...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa kuma dan takarar shugaban kasa a 2023, Asiwaju Bola Tinubu, ya ziyarci iyalan marigayi Christopher Alao-Akala a Ogbomosho. Ziyarar dai ita...