Connect with us

Featured

Tinubu Ya Bai Wa Sabbin Jakadun Najeriya Kyautar Filaye a Abuja

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da filaye ga sabbin jakadun da ya naɗa a babban birnin ƙasar Abuja. Matakin na daga cikin tsare-tsaren gwamnati na tallafa wa jami’an diflomasiyya da inganta walwalarsu.

Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike ne ya sanar da wannan umarni a ranar Laraba, inda ya ce shugaban ƙasar ne ya bayar da wannan izini. Ya bayyana cewa an ɗauki matakin ne domin samar wa jakadun wuraren zama na dindindin a Abuja.

Wike ya ƙara da cewa wannan shiri zai taimaka wa jakadun su samu masauki a duk lokacin da suka dawo ƙasar domin gabatar da rahotannin aikinsu ga shugaban ƙasa, har ma bayan sun kammala wa’adin aikinsu.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet