Connect with us

Featured

Babu dalilin da zai sa na dawo da tallafin man fetur – Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce bai yi nadamar cire tallafin man fetur ba, yana mai jaddada cewa Najeriya ba za ta sake komawa kan tsarin tallafin ba.

Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Litinin, ya ce Najeriya na dab da durƙushewar tattalin arziki kafin ya cire tallafin. Ya kuma soki tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Atiku Abubakar kan alkawarinsa na mayar da tallafin.

Read Also : Idan har Janar Buhari bai iya magance matsalar tsaro ba, me kuke tsammanin Tinubu zai yi? — Yari

Shugaban ya kwatanta cire tallafin da ficewar Annabi Musa daga Masar, yana mai cewa ba za a iya komawa baya ba. Ya ce duk da wahalhalun shekaru uku da suka gabata, gwamnatinsa ta ɗauki matakai masu tsauri domin ciyar da ƙasar gaba.

Tinubu ya kuma ce sama da ɗalibai miliyan ɗaya sun samu tallafi ta Asusun Lamunin Ilimi na Najeriya (NELFUND). Ya bukaci matasa da su yaɗa manufofinsa a jami’o’i, kasuwanni da kauyuka gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet