Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alkawarin magance...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce za ta duba rikicin shugabancin jam’iyyar ADC a wani taronta da ake sa ran gudanarwa a...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsige shugabancin jam’iyyar ADC ƙarƙashin jagorancin Sanata David Mark, tare da soke dukkan matakan da shugabancin ya ɗauka a...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin kawo ƙarshen matsalar tsaro, dawo da fata a zukatan ’yan Najeriya tare da sauƙaƙa tsadar rayuwa...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, zai jagoranci ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a jihar Sakkwato, yayin da jam’iyyar ke...
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya buƙaci Gwamnatin Tarayya ta yi wa ’yan Najeriya bayani kan inda Naira biliyan 10 da aka ware domin shirin...
Daga Adnan Mukhtar Akwai wani abu da mutane da dama daga wajen Kano ba su fahimta ba game da siyasar Kano. Siyasar Kano ba kamar ta...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce bai yi nadamar cire tallafin man fetur ba, yana mai jaddada cewa Najeriya ba za ta sake komawa kan tsarin...
Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ba za su janye takararsu a zaɓen 2027 domin goyon bayan ɗan takarar...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ci gaba da ciyo sabbin basussuka, yayin da ‘yan Najeriya ke cigaba da...