Jam’iyyar ADC ta bayyana shakku kan lafiyar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da cancantarsa ta ci gaba da jagorantar ƙasa, tare da yin kira ga Majalisar Tarayya...
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki ƙarin kuɗin jarabawar WAEC da NECO zuwa Naira 50,000 daga shekarar 2027, tare da ƙarin...
Jam’iyyar ADC ta sanar da zaɓar tsohon gwamnan jihar Rivers kuma tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a matsayin abokin takarar tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar,...
Shugaban jam’iyyar ADC na kasa, Sanata David Mark, ya ce ficewar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso daga jam’iyyar za ta kara wa jam’iyyar kwarin gwiwar...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, tare da wasu masana tattalin arziki sun nuna damuwa kan buƙatar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman amincewar majalisa don...
A ranar Laraba 26 Nuwamba 2025, tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya soki gwamnatin tarayya kan sakin daliban mata da aka sace a Jihar Kebbi,...
24 ga Nuwamba 2025, — 12:30 p.m. Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya karɓi katin zama ɗan jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a mazaɓarsa ta...
Mai rajin kare haƙƙin ɗan adam kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Omoyele Sowore, ya bayyana cewa tsohon Shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya amince da yin...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da naɗa...
Gwamnatin Tarayya ta yi watsi da jita-jitar cewa haɗin gwiwa tsakanin tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar da ɗan takarar jam’iyyar Labour, Peter Obi, zai iya...