Connect with us

Featured

Tinubu yana da cikakkiyar lafiyar da zai iya fafatawa a zaben 2027 – Nentawe

Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya yi watsi da rahotannin da ke cewa Shugaba Bola Tinubu ba shi da cikakkiyar lafiya da zai sake tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.

Nentawe ya bayyana cewa shugaban ƙasar yana cikin ƙoshin lafiya da zai iya fafatawa da sauran ’yan takara a zaɓen mai zuwa, duk da damuwar da wasu ke nunawa kan yanayin lafiyarsa.

Read Also : Alƙaliyar alƙalai ta rantsar da alƙalan da za su saurari korafe-korafen zaben 2027

Gidan Talabijin na Channels ya ruwaito cewa shugaban APC ya yi wannan bayani ne yayin da yake magana kan rashin halartar Tinubu wasu gangamin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa.

Ya ce ba daidai ba ne a yi tsammanin shugaban ƙasar zai halarci dukkan tarukan yaƙin neman zaɓe, kasancewar yana da nauyin gudanar da ayyukan gwamnati da kundin tsarin mulki ya ɗora masa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet