Connect with us

Featured

Alƙaliyar alƙalai ta rantsar da alƙalan da za su saurari korafe-korafen zaben 2027

Babbar Alƙaliyar Najeriya, Kudirat Kekere-Ekun, ta rantsar da alƙalai 375 da za su jagoranci kotunan sauraron ƙararrakin zaɓen shekarar 2027, tare da gargaɗin kada su bari ’yan siyasa su yi sanya musu matsin lamba ko tsoratarwa.

Kudirat ta bayyana hakan ne a ranar Litinin, yayin bikin rantsar da alƙalan, da kuma taron horas da su kan ƙwarewar gudanar da shari’o’in zaɓe, wanda Kotun Ɗaukaka Ƙara ta shirya.

Read Also : The Light Waiya Left Behind: Can His Successor Keep It Shining?

Haka kuma, ta gargaɗi lauyoyi da su guji shigar da ƙorafe-ƙorafe iri ɗaya a kotuna daban-daban, ko neman umarnin kotu masu cin karo da juna dangane da rikice-rikicen zaɓe.

Ta jaddada muhimmancin gudanar da shari’o’in zaɓe cikin gaskiya da adalci, tare da tabbatar da kammala su a kan lokaci domin tabbatar da ingancin tsarin shari’ar zaɓe a ƙasar.

Share this:
1 Comment

1 Comment

  1. Pingback: Tinubu yana da cikakkiyar lafiyar da zai iya fafatawa a zaben 2027 - Nentawe - KAKAKI 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet