Connect with us

Featured

Kotu ta umarci INEC ta cire sunan Uzodinma tare da sanya Rochas a matsayin ɗan takarar Sanatan Imo ta Yamma 

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta cire sunan Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodinma, a matsayin ɗan takarar Sanata.

Kotun ta kuma umarci INEC ta maye gurbin Uzodinma da tsohon gwamnan jihar, Rochas Okorocha, a matsayin ɗan takarar APC mai wakiltar Imo ta Yamma.

Read Also : Majalisar Dokokin Kano ta amince da ƙudirin kafa yansandan jihohi

Mai shari’a Obiora Egwuatu ya bayar da umarnin ne bayan ya yanke hukuncin cewa Uzodinma bai lashe zaɓen fidda gwani na APC da aka gudanar ranar 18 ga Mayu ba, wanda INEC ta sa ido a kai.

Alƙalin ya ce shaidun da aka gabatar sun nuna cewa Okorocha ne ya samu mafi yawan ƙuri’un zaɓen, inda ya umarci APC ta miƙa sunansa ga INEC a matsayin ɗan takarar jam’iyyar a zaɓen Sanatan Imo ta Yamma na 2027.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet