Connect with us

Addini

Gwamnatin Sokoto ta rufe masallacin Juma’a na Sheikh Musa Lukuwa

Gwamnatin Jihar Sokoto ta rufe Masallacin Juma’a na Sheikh Musa Lukuwa da ke Mabera, har sai baba ta gani, tare da kafa kwamitin malaman addini domin gudanar da bincike kan rikicin addinin da ya kunno kai a wasu sassan birnin.

Daraktan Yaɗa Labaran Gwamnan jihar, Abubakar Bawa, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Talata, 15 ga Satumba, 2026, inda ya ce kwamitin zai binciki musabbabin rikicin tare da ba gwamnati shawarar matakan da ya kamata ta ɗauka.

Read Also : Ina matukar godiya ga Tinubu sakamakon matakin da ya dauka na cire tallafin man fetur – Dangote 

Sanarwar ta ce gwamnatin ta kuma bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan harin da kisan da suka faru a Masallacin Sheikh Musa Lukuwa, domin gano abin da ya haifar da lamarin.

Gwamnatin ta kuma nesanta kanta da duk wani mutum da ke cin mutuncin Annabi Muhammad SAW, iyayensa, iyalan gidansa da Sahabbansa, tare da yin kira ga jama’a da su guji kalaman da za su iya tayar da hankali.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet