Connect with us

Addini

Gwamnatin Kano Ta Ayyana 1 Ga Satumba a Matsayin Ranar Hutu Domin Bikin Takutaha

Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana Talata, 1 ga Satumba, 2026, a matsayin ranar hutu domin bai wa mazauna jihar damar gudanar da bikin Takutaha.

Bikin Takutaha wata muhimmiyar al’ada ce ta addini da ake gudanarwa duk shekara domin tunawa da zagayowar watan da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW).

Read Also : Gwamna Buni ya ba wa Izala Miliyan 300 ne daga aljihunsa ba daga asusun gwamnati ba – Gwamnatin Yobe

Sanarwar hutun ta fito ne daga Ofishin Ma’aikata na Jihar Kano, inda Babban Sakataren ma’aikatar, Alhaji Abba A. Danguguwa, ya sanya wa hannu a madadin Shugabar Ma’aikatan Jihar, Hajiya Bilkisu Maimota.

Sanarwar ta ce hutun ya yi daidai da 19 ga Rabi’ul Awwal, 1448 bayan hijira, inda ta bayyana cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya amince da ayyana ranar. Ta kuma bukaci ma’aikatan gwamnati su yi amfani da ranar wajen addu’o’i da neman gafara.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet