Gwamnatin Jihar Kano ta ce tana shirin kafa sansanonin soji a wasu ƙananan hukumomin da ke kan iyakar jihar, domin ƙarfafa tsaro da inganta saurin mayar...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana Talata, 1 ga Satumba, 2026, a matsayin ranar hutu domin bai wa mazauna jihar damar gudanar da bikin Takutaha. Bikin Takutaha...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa za a gudanar da auren mutum 1,500 da za su ci gajiyar shirin auren gata daga ranar 6 zuwa...
Mutum na uku mafi arziki a Afirka, kuma shugaban kamfanin BUA Group, Abdul Samad Rabiu, ya gabatar da tayin sayen kaso 70 cikin 100 domin mallakar...
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe wani gini da ake zargin za a mayar da shi gidan wasan kwaikwayo (Film House) a unguwar Dorayi Karama, yankin Unguwar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bai wa kamfanonin da ke gudanar da ayyukan gyara da inganta hanyoyin samar da ruwa wa’adin watanni takwas domin kammala ayyukan da...
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci dukkan jami’an gwamnati da ke da niyyar tsayawa takara a zaben 2026 da su yi murabus daga mukamansu. Wannan na kunshe...
Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar wa al’ummar jihar cewa rikicin sarautar Kano da ya daɗe yana gudana zai zo karshe nan ba da jimawa ba. Kwamishinan...
Gwamnatin Jihar Kano ta ja kunnen magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da su guji yin kalaman tayar da hankali ko cin zarafin Madugun tafiyar Kwankwasiyya,...
Gwamnan Jihar Kano ya kai ziyara ta’aziyya a yau Laraba 21 ga Janairu zuwa gidan Malam Haruna da ke unguwar Dorayi, mutumin da aka kashe masa...