Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana shirin ta na mayar da kurkukun Kurmawa, wanda aka gina sama da shekara 115 da suka wuce, zuwa gidan tarihin al’adu...
Gwamnatin Jihar Kano ta gudanar da bikin Ranar Al’adu ta Duniya karo na farko a tarihin jihar – bikin wanda aka shirya domin tabbatar da matsayin...
Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada kudirinta na yakar matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta ta hanyar ƙarfafa haɗin gwiwa da Hukumar Ilimin Firamare ta...
Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano, Dakta Ali Makoda, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan mutuwar wasu dalibai guda biyu a makarantar Government Boarding...
Ma’aikatar Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida ta Jihar Kano ta shirya wata horaswa ta tsawon kwanaki hudu ga Masu Rahoto na Musamman (SR) da Manyan...
)Gwamnatin Kano ta shirya taron bita na yini biyu ga jami’an yada labari da ke kananan hukumomin jihar. Ma’aikatar Yaɗa Labarai ta Jihar Kano ce ta...
Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da haramta bukukuwan “Kauyawa Day” da ake yi a faɗin jihar, a wani mataki na ƙarfafa kyawawan ɗabi’u...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zai kaddamar da shirin raba kayan makaranta ga daliban Firamare yan aji 1 a fadin jihar, a ranar Litinin 13...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabiru Yusuf, ya cika alkawarin biyan sama da naira Miliyan 11 ga iyalan Marigayi Alhaji Salisu Yaro, tsohon jami’in walwala na kungiyar...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na samar dakuna karatu masu dauke da kayayyaki na zamani a kananan hukumomi 44 dake jihar. Shugaban hukumar kula da...