Connect with us

Featured

Gwamna Buni ya ba wa Izala Miliyan 300 ne daga aljihunsa ba daga asusun gwamnati ba – Gwamnatin Yobe

Wasu mazauna Yobe da masu fafutuka sun soki Gwamna Mai Mala Buni kan bayar da tallafin Naira miliyan 300 ga ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (Izala), domin gina jami’ar addini. Sun ce ya kamata a fi mayar da hankali kan matsalolin ilimi da kiwon lafiya da ke addabar jihar.

Masu sukar sun ce kudin zai iya taimakawa wajen gyaran makarantun da ke cikin matsanancin hali da kuma samar da cibiyoyin lafiya, musamman na kula da masu fama da cututtukan koda. Sai dai gwamnatin Yobe ta musanta cewa an bayar da kudin daga asusun gwamnatin jihar.

Read Also : 2027: APC Ta Musanta Janye Sunayen Mambobin Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu

Daraktan Yaɗa Labarai da Hulɗa da Manema Labarai na gwamnan, Mamman Mohammed, ya bayyana cewa N300m ɗin gudummawar Buni ce ta kansa, ba a madadin gwamnatin Yobe ba. Ya ce an sanar da gudummawar ne yayin wani taron JIBWIS da aka gudanar a Jos, jihar Plateau.

Gwamnatin ta ce rahotannin da ke cewa za a biya kudin daga albarkatun gwamnatin Yobe “ƙarya ne, ba daidai ba ne kuma karkatar da gaskiya ne.” Sai dai mazauna da masu fafutuka sun ci gaba da nuna damuwa kan yadda ake fifita kashe kuɗaɗen da suka shafi ilimi, kiwon lafiya da sauran bukatun jama’a.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet