Allah ya yi wa fitaccen malamin addini, Sheikh Usman Kusfa Zaria wanda aka fi sani da Rigi-rigi, rasuwa a daren ranar Lahadi 01 ga Fabrairu 2026...
Wasu mambobin Hukumar Hajj ta Najeriya (NAHCON) sun shigar da takardar koke ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, suna neman a sauke shugaban hukumar, Prof. Abdullahi...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, CFR, mni, kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA), ya ayyana Talata, 20 ga...
Fiye da Musulmai miliyan uku daga sassa daban-daban na Najeriya da wasu ƙasashen Afirka ne suka hallara a Jihar Katsina domin halartar bikin Mauludin marigayi jagoran...
Majalisar Masarautar Sakkwato ta umarci al’ummar Musulmi a fadin Najeriya da su fara duban jinjirin watan Sha’aban 1447 AH a ranar Litinin, 19 ga Janairu, 2026....
Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana Litinin, 22 ga Disamba, 2025,...
Professor Ibrahim Mu’azzam Mai Bushira, former Commandant General of the Kano Hisbah Board, has warned that efforts to form an independent Hisbah unit in Kano State...
The Kano State Police Command, in collaboration with other security agencies, organized a Qur’anic Recitation Competition among security personnel in the State from December 2nd to...
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya rasu yana da shekaru 100. Ɗansa, Sayyadi Ali Dahiru Usman Bauchi, ne ya tabbatar da mutuwar mahaifin...
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana shirinta na gudanar da zama na musamman tsakaninta da fitaccen malamin addini, Sheikh Yahya Masussuka, da kwamitin malaman jihar, domin jin...