Connect with us

Addini

Sarkin Musulmi Ya Ayyana Litinin a Matsayin 1 Ga Watan Rajab 1447AH

Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana Litinin, 22 ga Disamba, 2025, a matsayin rana ta farko ta watan Rajab 1447AH. Wannan sanarwa ta fito ne a wata takarda da Wazirin Sakkwato, Farfesa Sambo Junaidu, ya sanya wa hannu.

A cewar sanarwar, Kwamitin Ba da Shawara kan Harkokin Addini na Fadar Sarkin Musulmi tare da Kwamitin Duban Wata na Ƙasa, ba su samu rahoton ganin jinjirin watan Rajab ba daga ko’ina a ƙasar a ranar Asabar, 20 ga Disamba, 2025, wadda ta yi daidai da 29 ga Jumada Assaniya 1447AH. Saboda haka, Lahadi, 21 ga Disamba, 2025, ta zama cikar watan Jumada Assaniya na kwanaki 30.

Bisa wannan matsaya, Sarkin Musulmi ya amince 1 ga watan Rajab zai fara ranar Litinin, lamarin da ke da muhimmanci ga Musulmi kasancewar Rajab na daga cikin watanni masu alfarma a Musulunci, inda ake ƙarfafa bautar Allah da shiri na ruhi kafin Ramadan. Kakaki24 na tunatar da al’umma cewa Rajab wata ne da ake ƙara aikata ayyukan alheri, neman gafara da zurfafa tunani a shirye-shiryen shiga watan azumin Ramadan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet