Connect with us

Addini

Saudiyya ta ƙara wa Najeriya kujeru 10,000 a hajjin 2027

Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta sanar da cewa Saudiyya ta amince da ƙarin gurbin kujerun aikin Hajji 10,000 ga Najeriya a shekarar 2027, lamarin da ya ƙara yawan kujerun daga 50,000 zuwa 60,000.

A wata sanarwa da ta fitar ranar Alhamis, hukumar ta ce an samu wannan ƙarin gurbi ne sakamakon tattaunawar diflomasiyya tsakanin Gwamnatin Tarayyar Najeriya da Masarautar Saudiyya.

Read Also : Ma’aikatan Gwamnati Sun Fara Yajin Aikin Kan Tsadar Rayuwa

NAHCON ta bayyana cewa za a raba ƙarin gurbin kujerun kamar haka: 7,500 ga hukumomin jin daɗin alhazai na jihohi, yayin da sauran kujeru 2,500 za su tafi ga manyan kamfanonin tafiye-tafiye na ’yan kasuwa guda bakwai.

Shugaban hukumar, Ambasada Ismail Abba Yusuf, ya nuna godiya ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa goyon bayan da yake bai wa harkokin aikin Hajji, tare da kuma gode wa gwamnatin Saudiyya da hukumomin kula da Masallatai Masu Alfarma Biyu bisa haɗin kai da suka bayar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet