Connect with us

Addini

Hajj 2026: Maniyyatan Najeriya Sama da 6,000 Sun Sauka a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Kasa, NAHCON, ta ce an yi jigilar maniyyatan Najeriya 6,635 zuwa kasar Saudiyya cikin jirage 14 yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen aikin Hajjin 2026. Bayanai daga cibiyar kula da ayyukan hukumar sun nuna cewa an fara jigilar ne tun daga ranar 3 ga Mayu.

A ranar farko ta jigilar, an kwashe maniyyata 1,796 daga jihohin Kebbi, Kogi, Nasarawa da Ogun zuwa Madina da Jiddah. Yayin da a ranar 4 ga Mayu kuma, an kara jigilar wasu maniyyata 1,222 daga Oyo, Kebbi da Jigawa, wanda ya kai jimillar mutane 3,018 cikin jirage bakwai.

A ranar 5 ga Mayu ne aka kara kaimi wajen jigilar inda jirage daga Gombe, Nasarawa, Jigawa da Osun suka tashi zuwa Saudiyya. Hukumar ta ce kamfanonin jiragen sama irin su Flynas, MaxAir, UMZA da Air Peace ne ke gudanar da aikin, yayin da ake sa ran ci gaba da jigilar dubban sauran maniyyata a kwanaki masu zuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet