Connect with us

Addini

Babban Sakataren Majalisar Ƙoli Kan Shari’ar Musulunci a Najeriya Ya Rasu 

Allah ya yi wa Babban Sakataren Majalisar Ƙoli kan Harkokin Shari’ar Musulunci a Najeriya, Mallam Nafiu Baba-Ahmed, rasuwa bayan doguwar jinya. Ya rasu ne ranar Talata 06 ga Oktoba, 2026.

Za a gudanar da jana’izarsa da ƙarfe 1 na rana a Masallacin Ƙasa da ke Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya.

Read Also : INEC za ta bayyana matsayarta kan makomar takarar Pantami, Nami da Adamu

Marigayin ya shafe shekaru 26 na rayuwarsa yana hidimtawa Musulunci tare da fafutukar tabbatar da adalci ga kowa.

Daga cikin waɗanda suka miƙa saƙon ta’aziyya kan rasuwarsa akwai tsohon Ministan Sadarwa na Najeriya, Sheikh Isa Pantami, wanda ya bayyana alhininsa cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook.

Share this:
1 Comment

1 Comment

  1. Pingback: Borno : Kotu Ta Bayar da Belin Matasa 5 Da Aka Kama Sanye Da Rigar #TinubuMustGo - KAKAKI 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet