Connect with us

Featured

INEC ta fitar da sabon jadawalin yan takarar gwamnan Kano babu sunan Aminu Abdussalam

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sake fitar da jerin sunayen jam’iyyun da za su fafata a zaben gwamnan Jihar Kano na 2027, inda ta sanya jam’iyyar NDC cikin jerin jam’iyyu 20 da aka amince da su.

Sai dai a jerin sunayen da hukumar ta wallafa a safiyar Asabar, ba a sanya sunan ɗan takarar gwamnan Kano na NDC, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo ba, duk da cewa an sanya sunan jam’iyyar.

Read Also : My Achievements At Kano State Ministry of Environment — By Dr. Dahir M. Hashim

A karshen jerin sunayen, INEC ta bayyana kalmar “COURT ORDER”, wato umarnin kotu, a matsayin dalilin da ya sa ba a bayyana sunan ɗan takarar NDC ba.

Sai dai jam’iyyar NDC ta ce ta cika dukkan sharuɗɗan da ake bukata, don haka ba ta ga dalilin cire ko rashin bayyana sunan ɗan takararta ba.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet