Gwamnatin Jihar Sakkwato ta rufe ɗaya daga cikin ofisoshin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) da ke jihar, bisa hujjar kare rayuka da dukiyoyin al’umma. Gwamnatin ta...
Mahanga TV, a Kano-based television station, has appointed former AREWA24 staff member Zuwairiyah Adamu Girei as its new Managing Director, bringing her more than 14 years...
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 13, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Zuwaira Yusuf, ta bayar da umarnin tsare lauya Barrister Dalhatu Shehu Usman a gidan gyaran...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya mika sunayen wasu mutane biyu ga Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, murnar cika shekaru 20 a kan karagar sarautar Sarkin Musulmi...
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya kalubalanci Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya zo su yi gasar karatun Alƙur’ani, biyo bayan ziyarar shugaban...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya samu wata dama ta musamman ta shiga cikin Ka’abah mai alfarma a birnin Makka, yayin da yake kasar Saudiyya domin...
Wani ƙwararren ɗan jarida a Jihar Kano da ma Najeriya baki ɗaya, Dakta Garba Ubale Danbatta, ya yaba wa Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, bisa...
Sojojin Operation Hadin Kai (OPHK) sun hallaka ’yan ta’adda 48 a hare-hare daban-daban da suka kai a yankunan Bitta da Buni Yadi na jihohin Borno da...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanya sunan Prof. Pantami cikin jerin ’yan takarar gwamnan Jihar Gombe da za su fafata a zaben watan Fabrairun 2027....