Connect with us

Featured

Gwamnan Kano ya tura sunan Sunusi Bature ga majalisar dokoki domin tantance shi a matsayin kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya mika sunayen wasu mutane biyu ga Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da kakakinsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa.

Gwamnan ya mika sunan Sunusi Bature, tare da Hon. Balarabe Sa’idu Gani, kamar yadda wata sanarwa da babban sakataren yada labaran majalisar, Kamaluddeen Sani Shawai, ya fitar a ranar Litinin ta bayyana.

Read Also : Tinubu ya taya Sarkin Musulmi murnar cika shekaru 20 kan karagar mulki

Sanarwar ta ce ana sa ran majalisar za ta gudanar da tantance mutanen biyu a ranar Talata, 3 ga Nuwamba, 2026, da misalin karfe 10:00 na safe, bisa tanade-tanaden kundin tsarin mulkin Najeriya.

Za a gudanar da aikin tantancewar ne karkashin jagorancin kakakin majalisar, Rt. Hon. Jibril Isma’il Falgore. Sanusi Bature Dawakin Tofa dai shi ne kakakin gwamnan a halin yanzu, kuma yana cikin wadanda ake sa ran za su bayyana a gaban majalisar domin tabbatar da nadinsu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet