Connect with us

Featured

An ƙirƙiri labarin kai wa Kwankwaso hari ne kawai don jama’a su tausaya masa – Gwamnatin Kano

Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya zargi ƙungiyar Kwankwasiyya da ƙirƙirar labarin kai wa ayarin motocin magoya bayanta hari a ƙaramar hukumar Bichi domin neman tausayin jama’a.

Sanusi Bature ya bayyana hakan ne a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Facebook, inda ya nuna shakku kan rahoton harin saboda rashin hotuna ko bidiyoyin da za su tabbatar da faruwar lamarin.

Read Also : Yobe Govt Empowers 500 Youths, Women in Zone B, Wali Pledges Continuity

Sai dai jaridar Daily Trust ta rawaito cewa wasu ’yan daba da ake zargi sun kai hari kan ayarin motocin tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, da ɗan takarar gwamnan jam’iyyar NDC, Aminu Abdussalam Gwarzo, yayin ziyarar yaƙin neman zaɓe a Bichi.

Lamarin ya haifar da saɓanin ra’ayoyi tsakanin ɓangarorin siyasa a Kano, inda kwamishinan ya musanta sahihancin rahoton harin, yayin da kakakin ɗan takarar gwamnan NDC ya tabbatar da faruwar sa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet