Connect with us

Featured

NDC ta nesanta kanta da kwamitin yaƙin neman zaɓen OK Movement

Jam’iyyar NDC ta nesanta kanta daga kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa mai mambobi 59 da ƙungiyar Obi-Kwankwaso Movement, wato OK Movement, ta sanar gabanin babban zaɓen 2027.

Shugaban NDC na ƙasa, Sanata Moses Cleopas, ya ce babu wani ɗan takara ko ƙungiyar magoya baya da aka ba damar kafa ko sanar da kwamitin yaƙin neman zaɓe da sunan jam’iyyar ba tare da amincewar kwamitin shugabannin ƙasa ba.

Read Also : Za mu gudanar da sahihin zaɓe a 2027 – INEC

Cleopas ya kuma sanar da ɗaukar matakin ladabtarwa kan John Ughulu, babban daraktan OK Movement, bisa zargin kutse da wuce gona da iri a lokacin zaɓen fidda gwani a Legas, tare da ci gaba da nuna halin ko-in-kula ga ikon jam’iyyar.

Sai dai Ughulu ya ƙalubalanci wannan matsaya, inda ya ce OK Movement ƙungiya ce mai zaman kanta da ba ta ƙarƙashin ikon NDC, kuma tana aiki ne kai-tsaye domin biyan buƙatun ’yan takarar da take goyon baya.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet