Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Peter Obi, ya yi watsi da Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen da ƙungiyar Obi-Kwankwaso Movement (OK Movement)...
Jam’iyyar NDC ta nesanta kanta daga kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa mai mambobi 59 da ƙungiyar Obi-Kwankwaso Movement, wato OK Movement, ta sanar gabanin babban...