Connect with us

Featured

Za mu gudanar da sahihin zaɓe a 2027 – INEC

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar wa ’yan Nijeriya aniyarta na gudanar da sahihin zaɓe mai cike da gaskiya da riƙon amana a babban zaɓen 2027.

Shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan (SAN), ya bayyana hakan ne yayin da yake jagorantar ayyuka a ɗakin bibiyar yanayin zaɓe na ƙasa da ke hedikwatar hukumar a Abuja.

Read Also : Mahanga TV Launches in Nigeria to Take Hausa Storytelling, Northern Talent to Global Audiences

Amupitan ya ce an magance ƙalubalen gudanar da aiki cikin gaggawa kafin zaɓukan cike gurbi da aka gudanar a jihohin Gombe, Kano, Bauchi da Delta. Ya ce ɗakin bibiyar yanayin zaɓen na taimakawa wajen gano da magance matsaloli kafin su ta’azzara.

Hukumar ta gudanar da zaɓukan cike gurbi guda huɗu a ranar Asabar, inda shugaban INEC ya bayyana su a matsayin muhimmin gwaji da zai samar da darussa wajen shirye-shiryen zaɓen 2027. Ya kuma yaba wa jami’an hukumar, musamman ƙwararrun fasaha, bisa yadda suka gudanar da aikin cikin sauƙi ba tare da tangarda ba.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet