Connect with us

Featured

Kaduna: Ƴan bindiga sun kashe mutane 27

Wasu ’yan bindiga dauke da muggan makamai sun yi ajalin mutane 27 a wasu kauyuka da ke Karamar Hukumar Birnin Gwari a Jihar Kaduna.

Daruruwan maharan sun far wa unguwar Danko da ke karamar hukumar, suna harbi kai mai uwa da wabi, inda suka kashe mutane 23 suka sace wasu da dama da kuma dabbobi.

Yahaya Musa Dan Salio, dan majalisa ne mai wakiltar Kakangi a Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ya shaida wa wakilinmu cewa “An samu hasarar rayuka sakamakon mummunar mamayar da ’yan bindiga suka yi wa yankina a  ranar Laraba da ta gabata.

Yace yan bindigar sun kashe mutane 23 a Unguwar Danko yayin da aka kashe 4 a Kauyen Kanawa. Kuma an yi jana’izar su da safiyar Alhamis.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet