Connect with us

Featured

Kotu ta amince da baiwa ‘yan kasuwar Sabon Gari shagunansu da hukumar kasuwar ke kokarin kwacewa

Babbar Kotun Jihar Kano ta halasta wa ’yan kasuwar Sabon Gari shagunan da ke bangaren ’yan barkono da gidajen wanka.

Kotun ta kuma umarci hukumar gudanarwar kasuwar Sabon Gari da Shugabanta su biya diyyar N200,000 ga ’yan kasuwar saboda bata musu lokaci.

Tunda farko masu karar, Alhaji Musa Yakubu da wasu mutane 7 sun je gaban kotun ne suna karar hukumar gudanarwar Kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi wato Sabon Gari da shugaban hukumar.

Masu karar sun nemi kotun ta tabbatar da yarjejeniyar da ke tsakanin ’yan kasuwar da hukumar kasuwar.

Sun bayyana wa kotun cewar tun zamanin mulkin soja suka kulla yarjejeniya da hukumar kasuwar a kan za su gina shaguna a filin kasuwar kuma za su sabunta biyan haraji bayan shekaru 15, amma kafin shekaru 15 din su cika hukumar kasuwa ta karbe shagunan.

Da take sanar da hukuncin, Mai sharia Dije Abdu Aboki ta bayyana cewar wannan yarjejeniya da ke tsakanin kungiyar ’yan kasuwar da hukumar kasuwar halastacciya ce kuma kotun ta tabbatar da ita.

Mai Shari’a Dije Aboki ta kuma halastawa ’yan kasuwar ta sabon gari bangaren ‘yan barkono da gidajen wanka shagunan da suka mallaka a karkashin waccan yarjejeniya.

Kotun ta kuma bayyana cewar hukumar gudanarwar kasuwar Sabon Gari da Shugaban Hukumar Hisbah za su biya Naira dubu dari biyu ga ’yan kasuwar na bata musu lokaci da suka yi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet