Connect with us

Addini

Hukumar Hisbah Ta Kama Wasu Gandaye A Kano

Dakarun Hukumar Hisbah ta Jihar Kano sun samu nasarar kama wasu matasa 12 da ake zargin ba kin yin Azumin wannan wata na Ramadana.

Hukumar Hisbar ta cafko matasan ne a wani samame da ta kai a wuraren da suka haɗa da, yankin Asibitin Murtala, Titin Kofar Wambai, France Road, Igbo road, Kasuwar Bata, ’Yankaba da kuma Kasuwar Mallam Kato.

Ana zargin mutanen da yin kunnen kashi bayan an sanar da ganin sabon jinjirin watan Azumin Ramadan amma suka ki yin azumin.

Sai dai matasan sun bayyana cewar su a gidansu sai sun ga watan da idanunsu biyu sannan suke ɗaukar Azumin, sannan ba su san cewar an ga watan ba sakamakon ba su da wayar salula ko rediyo.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet