Connect with us

Featured

‘Yan Bindigar Da Suka Sace Almajirai A Sokoto Sun Bukaci Kudin Fansa

‘Yan bindigar da suka sace almajiran tsangaya 15 a Jihar Sokoto sun bukaci a biya su kuɗin fansa har naira miliyan 20 kafin su sako Daliban.

Alaramman Tsangayar, Liman Abubakar ne ya bayyana haka ga manema labarai, inda ya ce “’yan bindigar sun kira shi sau biyu ranar Talata, “Bayan karfe 11 na safe, sai suka sake kira, suka umarce shi da ya je ya zauna da Hakimin garin, kuma ya faɗa masa cewa ya nemo Naira miliyan 20, domin su sake su.

Liman Abubakar ya ce “Ya roke su amma sun ce ba za su rage komai ba. Ya kuma ce ya je ya tattauna batun da hakimin ƙauyen amma har yanzu ba su cimma matsaya ba.

Jaridar Kakaki24 ta rawaito cewa, A ranar Asabar din da ta gabata ne ’yan bindiga suka sace ɗaliban Tsangayar da ke Gidan Bakuso a Karamar Hukumar Gada ta Jihar Sokoto.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet