Connect with us

Labarai

Bani da wani ɗan takara da na ke goyon baya a halin yanzu – Badaru Abubakar

Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana cewa a halin yanzu babu wani ɗan takara da ya tsayar ko kuma ya ke goyan bayansa, kasancewar har yanzu lokacin yin hakan bai yi ba.

Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya sanar da hakan ne a yau Asabar lokacin da ya karɓi bakuncin hadakar kungiyoyi masu goyan bayan Muhammad Buhari da suka kai masa ziyara a gidan gwamnati.

Ya ce ko da lokacin yin hakan ya zo , za su jira umarnin shugaban ƙasa Muhammad Buhari, inda ya shawarci matasa ka da su amince da zama coordinatan wani ɗan takara har sai lokaci ya yi.

A ƙarshe gwamnan ya ƙara da cewar dole ne su yi biyayya ga shugaban kasa Muhammad Buhari da kuma bin umarnin sa a zabe mai zuwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet