Connect with us

Featured

Ƴan sanda sun cafke matsafa ɗauke da kawunan mutane

Jami’n ƴan sanda a Jihar Ogun sun cafke wasu mutane 2 da ake kyautata zaton Ƴan ƙungiyar asiri ne ɗauke da kawunan mutane guda biyu.

Jami’n hulɗa da jama’a na rundunar DSP Abimbola Oyeyemi ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a yau Lahadi.

Ya ce, rundunar ta cafke mutanen Monday Karezu mai shekara 32 da kuma Anagonou Kamelan mai shekara 44.

Ya ƙara da cewa, “Bayan mun samu bayanan sirri dangane da mutanen, wata tawaga ƙarƙashin jagorancin DSP Nurudeen Gafar ta kai samame gidan matsafan.”

Ya ƙar da cewa, “Bayan isar jami’an ne ƙasa da sa’o’i biyu suna laɓe sai ga waɗanda aka cafke ɗin sun zo a kan babura riƙe da jaka kuma bayan an kama su ne aka gane cewa kawuna ne a ciki.”

Haka kuma ya ce, “Bayan fara gudanar da bincike ne Monday Karezu, wanda ɗan ƙasar Benin ne, ya ce ya karɓo kan ne a yankin Ijale papa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet