Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari ya ƙaddamar da aikin kwalbati a jihar Bauchi

A jiya Alhamis ne Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da aikin kwata da kwalbati mai tsawon kilomita 7.6 a Ƙaramar Hukumar Jama’are da ke Jihar Bauchi.

Shugaba Buhari wanda ya samu wakilcin Ƙaramar Ministar Harkokin Masana’antu, Cinikaiya da Hannun-jari, Maryam Yalwaji-Katagum, Buhari ya ce an ƙaddamar da aikin ne domin magance zaizayar ƙasa a ƙaramar hukumar.

Ya ƙara da cewa an tsara aikin ne ta yadda zai magance wahalar da al’ummar yankin ke sha.

Aikin ya haɗa da gina kwatoci, kwalbati, gyaran hanyoyi da sauransu.

A ƙarshe shugaba Muhammadu Buhari ya ƙara da cewa aikin zai magance matsalar muhalli a yankin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet