Connect with us

Labarai

Sanata Rabi’u Kwankwaso ya ziyarci ofishin jakadancin ƙasar China a Najeriya

Tsohon gwamnan Kano kuma jigo a babbar jam’iyar hamayya ta PDP Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, ya ziyarci jakadan ƙasar China da ke Najeriya, Mista Cui Jianchun, a ofis ɗin sa da ke birnin tarayya Abuja.

Tun da farko mataimaki na musamman akan kafafen yaɗa labarai ga Sanata Kwankwaso, Saifullahi Hassan ne ya wallafa hotunan ziyarar a shafinsa na facebook a yau Talata.

Ziyarar ta Kwankwaso na zuwa kwana ɗaya bayan da gwamnonin jami’yyar PDP su ka yi wani taro a birnin Fatakwal na Jihar Rivers.

A taron nasu, gwamnonin PDP sun tattauna ne kan makomar jam’iyyar da jadawalin tsare-tsare na ayyukanta da batun zaɓen 2023.

A zaɓen shekarar 2015, Sanata Kwankwaso ya nemi jami’yyar PDP da ta tsayar da shi takarar shugabancin Najeriya, sai dai ya gaza kai bantensa a zaɓen fidda gwani na jam’iyyar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet