Connect with us

Labarai

Kashi 90 na masu neman aikin ɗan sanda basu da ƙoƙari a makaranta – Hukumar Ƴan Sanda

Hukumar Ma’aikatar aikin Ɗan Sanda, PSC ta ce sama da kashi 90 cikin 100 na masu neman aikin ɗan sanda basu da ƙoƙari a makaranta.

Shugaban hukumar, Musliu Smith ne ya yi gargaɗin a wani taron ƙarawa juna sani kan ɗaukar ƴan sanda a Birnin Kebbi a jiya Litinin.

Ya ce sama da kashi 90 ɗin sun gaza samun maki 30 a jarrabawoyin su.

Ya ce ɗaya da ga cikin matsalolin da hukumar ta gano wajen ɗaukar ƴan sanda tun 2019 ita ce matsalar shaidar karatu da ga wadanda suka nemi aikin, inda ya ce hakan ya nuna yadda al’umma su ke ƙin yin karatu.

“Dole ne al’umma su ƙarfafi gwiwar mutanen da a ka san mutanen kirki ne a cikin al’umma da su fito su nemi aikin ɗan sanda.

“Idan har ba a ƙarfafa gwiwar mutanen kirki su na shiga aikin ɗan sanda ya za a ai mu samu jami’an ƴan sandan da mu ke mafarkin mu samu?

“Ɗan sanda da aikin ɗan sanda wani aiki ne mai kima da martaba da ya ke bukatar tsantsar mutanen kirki a al’umma su shiga su kuma kawo ingantaccen sauyi a kan batun tsaro na cikin ƙasar mu.

“Dole ne mu fasa ƙwai idan har mu ka ga ba mutanen kirki ba ne su ke shiga aikin ɗan sanda.

“An samu ƴan fashi da makami a cikin sansanin horo na ɗaukar ƴan sanda.

“Sabo da haka dole ne mu hada hannu wajen guda domin tabbatar da ganin cewa mutanen kirki ne su ke shiga aikin ɗan sanda,” in ji Smith.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet