Connect with us

Labarai

Zargin Ƙazafi: Ƴan Kanywood Mata za su gurfanar da Naziru Sarkin Waƙa a gaban kuliya

Kungiyar Mata ‘ta a masana’antar Kanywood wato Kannywood Women Association Nigeria (K-wan) karkashin jagorancin Hauwa A Bello sun yi barazanar gurfanar da fitaccen mawakin nan Naziru M. Ahmad a gaban kuliya bisa zarginsa da yin kalaman ɓatanci ga jarumai mata a masana’antar.

Ƙungiyar ta yi wannan barazanar ne a cikin wata takarda mai ɗauke da sa hannun shugabar kungiyar wacce aka rabawa manema labarai.

Sanarwar ta ce “Kungiyar Mata ‘ta Kannywood Women Association Nigeria (K-wan) karkashin jagorancin kungiyar Ni shugabar kungiya a madadin ƴan kungiya”.

“Duba da abin da ya faru Wanda Naziru M Ahmad ya yi wasu kalamai na cin zarafi ga Mata masu sana’ar Fim muna kira gare shi da ya janye kalamansa cikin kwana uku daga yau in kuwa bai yi haka na za mu kai shi kotun Muslunci bisa tuhumar ya yi Mana kazafi”.

A ranar Alhamis ɗin makon jiya ne Naziru Sarkin Waka ya yi wani bidiyo a shafinsa na Facebook akan ce – ce – ku – cen da ake yi masana’antar dangane da yadda ake biyan jarumai kuɗi.

A cikin bidiyon ya tabbatar da ikirarin Hajiya Tambaya tare da sukar wasu furodusoshin kan rashin biyan ‘yan wasa da kuma yin lalata da jarumai mata kafin a saka su a cikin shirin wasan kwaikwayo.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet